Ebola Trending News Powered by Trendolizer

An samu maganin cutar Ebola, mutane 2 sun warke a Kongo

Trending story found on hausa.legit.ng
An samu maganin cutar Ebola, mutane 2 sun warke a Kongo
Mun samu cewa an samu nasarar gano maganin cutar Ebola da ta ki ci ta ki cinyewa a wasu kasashen yankin Afirka yayin da aka sallami wasu mutane biyu daga wata cibiyar gwaji dake gabashin jamhuriyyar Dimokuradiyyar Kongo.
[Source: hausa.legit.ng] [ Comments ] [See why this is trending]

Trend graph:

Comments